27/06/2026
Sunnonin Ranar Juma'a..🕌
1⃣Wanka
2⃣Goge baki
3⃣Shafa turare
4⃣Saka tufafi masu kyau
5⃣Zuwa masallaci da Wuri
6⃣Karanta suratul Kahf
7⃣Yawaita Addu'a
8⃣Salati ga Fiyayyen Halitta SAW
A kula da takalma saboda yan jagaliya