Dandalin Matasa Youth Forum DKD

Dandalin Matasa Youth Forum DKD Dandalin matasa domin tattaunawa da cigaban rayuwa. (A youth forum for discussion and personal growth)

CIKAKKEN BAYANI Tslnannen da ya tarwatsa rayuwar yarinyar nan sunansa Muhammad Hassan (Bossman) lambar wayansa 08185**74...
05/05/2026

CIKAKKEN BAYANI

Tslnannen da ya tarwatsa rayuwar yarinyar nan sunansa Muhammad Hassan (Bossman) lambar wayansa 08185**7448 dan jihar Kano ne, ban fitar da cikakken nambar wayansa ba da kuma anguwar da yake a Kano saboda dalilai na bincike.

Ita kuma yarinyar a jihar Kaduna take, ba zan fadi cikakken sunanta da anguwarsa ba saboda kiyaye mutuncinta da kuma anguwarsu.

Bossman ya hadu da yarinyar ta sanadin media, ya fara nemanta da sunan soyayya, ya yaudareta da cewa zai aureta, ya bita Kaduna ya k**a Hotel ya fara rabata da budurcinta.

Shine mutum na farko da ya fara zina da ita, wannan bidiyo na tsiraci dake yaduwa ya kai shekara guda da yinsa, bayan ya gama |a|ata rayuwar yarinyar sai yace gaskiya shi ba zai iya aurenta ba.

Shikenan ta watsar da shi, ta samu wani zai aureta, da wannan tsinannen da ake kira Bossman yaji labarin zata auri wani, sai ya fara aika mata wannan bidiyo na barazana ta hannun kawarta, cewa idan ta kuskura tace zata auri wani zai watsa bidiyon.

A haka dai har wanda ta samu daga baya zata aura ya samu labari, kuma yace ya amince zai aureta a haka matukar bidiyon bai fita ba.

Ana haka yanzu saura wata daya a daura mata aure, to da wancan tsinannen yaji labari sai ya saki bidiyon a media don ya hanata aure ya kuma tarwatsa mata rayuwa.

Masu ganin laifin yarinyar ku san irin kalaman da zaku fadi kafin Allah Ya jarrabeku, domin 'ya'yanku da kuka haifa da kannenku mata basu fi karfin tsinannun maza su yaudaresu su bata musu rayuwarsu ba.

Muna kan tattaunawa da iyayenta don daukar matakin shari'a akan tsinanne Bossman, sai ya girbi sak**akon abinda ya aikata da taimakon Allah.

Daga Datti Assalafiy

05/05/2026

Akwai bambanci tsakanin KWARFEWA, SHATILEWA da GIRBEWA😂

04/05/2026

Akwai BABBAN kuskure a tura Yan majalisa da baza su Iya mikewa suyi magana ba saidai suje su dumama kujera.

04/05/2026

Ku shigo ku bayyana ra’ayinku — wannan dandalin ku ne!

04/05/2026

Dandalin matasa domin tattaunawa da cigaban rayuwa.
(A youth forum for discussion and personal growth)

26/05/2025

Tired of searching for a Cheap price & Convenient Travel agency❓
Why don't you try to communicate with us💁‍♂️📲📞
We are here to help with this things 👇👇👇

• Visa Change (B2B)
• Flight Ticket
• 2 Years own Visa
• Family Visa
• Visa Renewal
• New Born Visa
• Typing & Documents
Clearance Services

For inquiries or details please reach out:

+2348062116278
+2349122457862

Office address: Suite 15 jam Nab Plaza Sapele crescent , Garki 2 Abuja

09/07/2024
Embark on a sacred journey like never before with GET UMRAH TRIP! 🕋✨ Our Special Umrah Package for 2024 is designed to p...
11/02/2024

Embark on a sacred journey like never before with GET UMRAH TRIP! 🕋✨ Our Special Umrah Package for 2024 is designed to provide you with a spiritual and enriching experience. 🌙 Join us as we travel to the Islamic pilgrimage, where every step you take is a step closer to spiritual enlightenment.

18/11/2023

Address

Suit 15 Jam Nab Plaza, Sapele Crescent, Garki 2
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Matasa Youth Forum DKD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dandalin Matasa Youth Forum DKD:

Share

Category