Umma Global Travels

Website

Umma Global Travels � Affordable Journeys, Luxury Service
� Flight Bookings | Hotels | Tours
� Nigeria • Serving World

28/09/2026




Assalamu Alaikum Jama'ar Garin Ningi da Kewaye,Don Haka, ga damar zinariya ta samu! Kamfaninmu na Umma Global Travels ya...
27/09/2026

Assalamu Alaikum Jama'ar Garin Ningi da Kewaye,Don Haka, ga damar zinariya ta samu! Kamfaninmu na Umma Global Travels yana farin cikin sanar da ku cewa mun bude rajistar tura maniyyata kasa mai tsarki domin gudanar da aikin UMRAH cikin sauki, aminci, da kuma gaskiya.Mun san cewa gaskiya da amana sune ginshikin wannan tafiya mai albarka. Shi yasa muka hada gwiwa da manyan kamfanoni masu lasisin hukumar NAHCON domin tabbatar da cewa:
🕋 Biza (Visa): Za a fitar da ita akan lokaci ba tare da jinkiri ba.
✈️ Jirgi: Za a tashi daga filin jirgi mafi kusa daku cikin kwanciyar hankali.
🏨 Masaukai: Hotel na kusa da Harami a Makkah da Madina.
🤝 Jagoranci: Zamu kasance tare daku tun daga Ningi har mu je mu dawo lafiya domin tabbatar da an kula da jin dadinku.

Kada ku bari a barku a baya ga sauki yazo muku har Inda kuke. ku zo mu yi wannan tafiya ta ibada tare.

Idan kuna da sha'awa ko kuna son karin bayani ga kanku ko ga iyayenku, kuna iya magana dani kai tsaye ta wannan lambar: 0803 958 5760 a WhatsApp Number. Allah ya amsa mana kyakkyawar niyyarmu. Ameen summa Ameen.

15/09/2026
15/09/2026

Answer the call. 🕋
Your journey to the Holy Land starts with one decision — the rest, we handle.

✅ Flexible payment plans

✅ Trusted, verified Umrah packages

✅ Guided, stress-free from Bauchi to Makkah

Slots filling fast. DM "UMRAH" to begin your journey today.

06/09/2026

Your sacred journey starts with the right partner. 🕋✨
Umma Global Travels — Your Journey, Our Responsibility.

From flights to visas to your Saudi stay Umma Global Travels plans your Umrah journey from Bauchi to the Haramain, stres...
03/09/2026

From flights to visas to your Saudi stay Umma Global Travels plans your Umrah journey from Bauchi to the Haramain, stress-free.
📍 Bauchi State's trusted travel partner
✅ Flexible payment plans available
✅ Group departures book your spot now
Your Umrah, made easy. DM "UMRAH" to start. 🤍

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umma Global Travels posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category