Rauda Travel And Tours Company

Rauda Travel And Tours Company Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rauda Travel And Tours Company, Travel Company, Alhamsad Tower Opposite Car Entrance Zoo Road Kano, Kano.

Raudah Travels & Tours Ltd, is pleased to announce the arrival of the delegation from Almamorah International for Umrah ...
31/07/2026

Raudah Travels & Tours Ltd, is pleased to announce the arrival of the delegation from Almamorah International for Umrah Services, Kingdom of Saudi Arabia to Kano. Nigeria

25/07/2026

Kuna da damar tafiya Umrah tare damu a Raudah Travels a waɗannan ranaku na musamman: 06 August 2026, 08 August 2026

� Abu mafi daɗi kuwa? Visa ɗin da za ku samu Multiple-Entry Umrah Visa ce, wacce take ba ku damar shiga ƙasar Saudiyya fiye da sau ɗaya cikin lokacin ingancinta, bisa ga ƙa’idojin Hukumar Saudiyya.

� Packages ɗinmu: Economy Package – ₦2,500,000, Luxury Package – ₦2,800,000 Premium Package – ₦5,500,000

Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent): 07030706346

� Office Address:
A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.

Kuna da damar tafiya Umrah tare damu a Raudah Travels a waɗannan ranaku na musamman: 06 August 2026, 08 August 2026🎫 Abu...
25/07/2026

Kuna da damar tafiya Umrah tare damu a Raudah Travels a waɗannan ranaku na musamman: 06 August 2026, 08 August 2026

🎫 Abu mafi daɗi kuwa? Visa ɗin da za ku samu Multiple-Entry Umrah Visa ce, wacce take ba ku damar shiga ƙasar Saudiyya fiye da sau ɗaya cikin lokacin ingancinta, bisa ga ƙa’idojin Hukumar Saudiyya.

💼 Packages ɗinmu: Economy Package – ₦2,500,000, Luxury Package – ₦2,800,000 Premium Package – ₦5,500,000

Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent): 07030706346

🏢 Office Address:
A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.

22/07/2026

A yau, cikin farin ciki da godiya ga Allah, Arc. Saleem Ahmed ya biya wa ‘yan’uwansa mutum 17 kuɗin Umrah ta hannuna a Raudah Tubless Sub-Agent, tare da tafiyarsu a cikin Group ɗin 21 July na Raudah Travels & Tours Ltd.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi wannan kyakkyawan aiki nasa, Ya saka masa da mafificin alkhairi, Ya ƙara masa arziki mai albarka, Ya tsare iyalansa, Ya buɗe masa ƙofofin rahama da nasara a duniya da lahira, kuma Ya sanya wannan sadaka ta zama haske a gare shi ranar Alƙiyama. Allah Ya ƙara ba shi ikon ci gaba da taimakon addinin Musulunci da al’ummar Musulmi. Ameen. 🤲

Muna kuma yi wa dukkan Alhazanmu addu’a cewa Allah Ya sauƙaƙa musu tafiya, Ya karɓi ibadunsu, Ya ba su Umrah Mabruurah, Ya dawo da su gida lafiya tare da yalwar rahama da albarka.

✈️ Har yanzu ana ci gaba da karɓar booking na rukunoninmu masu zuwa:
18 August, 20 August, 23 August, 01 September, 03 September, 29 September, har zuwa January.

📦 Packages Available:
✅ Economy – ₦2,500,000
✅ Luxury – ₦2,800,000
✅ Premium – ₦5,500,000

📲 Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent):
07030706346

📍 Office: A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.

Allah Ya sa mu ma mu zama cikin waɗanda za su faranta ran iyaye da ‘yan’uwa ta hanyar kai su Baitullah. Ameen. 🤲

18/07/2026

Wani bawan Allah ya biya wa ‘yan’uwansa mutum 17 kuɗin Umrah! � Allah Ya sa ka zama irin wannan mutum a cikin danginku. Allah Ya ba mu da sauran Musulmai ikon faranta ran iyaye da ‘yan’uwa ta hanyar kai su Baitullah. Ameen.

Alhamdulillah! Muna sanar da dukkan Alhazanmu na Group ɗin 21 July cewa mun kammala dukkan shirye-shiryensu. Visa, Tickets da sauran takardun tafiya sun kammala, kuma kowa zai iya zuwa Raudah Tubless Sub-Agent Office domin karɓar cikakken package ɗinsa.

� Raudah Travels & Tours Ltd. ta tanadar muku ingantattun shirye-shiryen Umrah tare da cikakkiyar kulawa daga lokacin tashi har zuwa dawowa gida cikin aminci da kwanciyar hankali.

� Available Departure Dates:
18 August, 20 August, 23 August, 01 September, 03 September, 29 September har Zuwa January

� Packages Available:
� Economy Package – ₦2,500,000 � Luxury Package – ₦2,800,000 � Premium Package – ₦5,500,000

� Ku yi amfani da hutun makaranta wajen kusantar Allah tare da iyalanku. Ku yi booking da wuri domin tabbatar da gurbin ku a group ɗin da kuke so.

� Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent): 07030706346

Office Address: A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.l

15/07/2026

MASU SHA’AWAR TAFIYA UMRAH TARE DA YARANSU! Musamman a wannan lokacin da aka samu hutun makaranta, mun shirya muku Umrah ta musamman domin ku yi ibada tare da iyalanku cikin kwanciyar hankali.

Raudah Travels & Tours ta tanadar muku ingantattun shirye-shiryen tafiya tare da cikakken kulawa daga fara tafiya har zuwa dawowa.

� Available Departure Dates:
04 August, 18 August, 20 August, 23 August, 01 September, 03 September, 29 September

� Mun tanadar muku Packages guda uku:
� Economy Package 2,500,000,
� Luxury Package 2,800,000
� Premium Package 5,500,000

Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent): 07030706346

Office Address: A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.

Ka yi amfani da hutun makaranta wajen kusantar Allah tare da iyalanka. Ku yi gaggawar yin booking domin ku tabbata kun samu gurbi a group ɗin da kuke so.

13/07/2026

MASU SHA’AWAR TAFIYA UMRAH TARE DA YARANSU! Musamman a wannan lokacin da aka samu hutun makaranta, mun shirya muku Umrah ta musamman domin ku yi ibada tare da iyalanku cikin kwanciyar hankali.

Raudah Travels & Tours ta tanadar muku ingantattun shirye-shiryen tafiya tare da cikakken kulawa daga fara tafiya har zuwa dawowa.

✈️ Available Departure Dates:
04 August, 18 August, 20 August, 23 August, 01 September, 03 September, 29 September

📦 Mun tanadar muku Packages guda uku:
✅ Economy Package 2,500,000,
✅ Luxury Package 2,800,000
✅ Premium Package 5,500,000

Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent): 07030706346

Office Address: A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.

Ka yi amfani da hutun makaranta wajen kusantar Allah tare da iyalanka. Ku yi gaggawar yin booking domin ku tabbata kun samu gurbi a group ɗin da kuke so.

13/07/2026

Ka zaɓi Premium Package, Idan kana son gudanar da Umrah cikin cikakkiyar kulawa, natsuwa da ingantaccen tsari, Premium Package ɗinmu na ₦5,500,000 shi ne mafi dacewa da kai.

� Kalli wannan bidiyon har zuwa ƙarshe, domin ka ga yadda muke kula da Alhazanmu na Premium Package tun daga isowa ƙasa mai tsarki har zuwa kammala ibadarsu.

A wannan bidiyon, za ku ga yadda muka kai Alhazanmu ziyara ta musamman a birnin Madina, tare da ƙwararrun malamai masu jagoranci. Sun ziyarci wuraren tarihi masu muhimmanci da s**a shafi rayuwar Manzon Allah (ﷺ), tare da samun cikakken bayani kan tarihinsu da darussan da ke cikinsu.

Me yasa Premium Package ɗinmu ya bambanta?

� Masauki na alfarma kusa da Harami a Makkah da Madina.
� The Address Makkah – Jabal Omar Group (Makkah).
� Al-Harisia Madina Hotel (Madina).
� VIP Transportation cikin kwanciyar hankali.
� Jagoranci na musamman daga ƙwararrun malamai.
� Ziyarori na musamman (Exclusive Guided Ziyarah).
� Cikakkiyar kulawa daga tashi har zuwa dawowa gida.

A Raudah Travels & Tours Ltd., ba kawai muna kai mutane Umrah ba ne; muna tabbatar da cewa sun gudanar da ibadarsu cikin ilimi, tsari, kwanciyar hankali da kulawa ta musamman domin su mayar da hankali ga bautar Allah.

� Muna roƙon Allah Ya karɓi ibadun Alhazanmu, Ya ba su Umrah Mabruurah, Ya dawo da su gida lafiya tare da yalwar rahama da albarka.

� Ana ci gaba da karɓar booking na rukunoninmu masu zuwa:

04 August, 18 August, 20 August, 23 August, 01 September, 03 September, 29 September, 13 October, 27 October, 10 November, 24 November, 08 December, 22 December, 05 January, 19 January.

Booking & Enquiries (Raudah Tubless Sub-Agent): 07030706346

Office Address: A4-B35 Alhamsad Tower, Opposite Car Entrance for ShopRite, Zoo Road, Kano.

� PREMIUM UMRAH EXPERIENCE – RAUDAH TRAVELS & TOURS LTD. �

Address

Alhamsad Tower Opposite Car Entrance Zoo Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rauda Travel And Tours Company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share