Alkanawy Travel Net LTD

Alkanawy Travel Net LTD Making Travel Easy
-Hajj and Umrah Services
-Flight Ticket
-Hotel reservations
E.T.C

🕋✨ HAJJ 2027 REGISTRATION IS NOW OPEN! ✨🕋Lokaci ya yi da za ka fara shirin tafiyar ibada ta Hajj 2027. 🤲🏽💙Kada ka jira s...
02/08/2026

🕋✨ HAJJ 2027 REGISTRATION IS NOW OPEN! ✨🕋

Lokaci ya yi da za ka fara shirin tafiyar ibada ta Hajj 2027. 🤲🏽💙

Kada ka jira sai deadline ya kusa! ⏳

📅 Registration Deadline: 26th September 2026

✈️ KS ALKANAWY TRAVEL NET LTD

💙 Your Journey, Our Priority 🤍

📲 Ka tuntube mu yanzu ka secure your slot!

👉🏽 Like ❤️ | Share 🔄 | Follow ➕ | Comment 💬

🌙🕋 WHO ELSE IS PRAYING TO VISIT THE HOUSE OF ALLAH THIS YEAR? 🤲"And proclaim to the people the Hajj; they will come to y...
31/07/2026

🌙🕋 WHO ELSE IS PRAYING TO VISIT THE HOUSE OF ALLAH THIS YEAR? 🤲

"And proclaim to the people the Hajj; they will come to you on foot and on every lean camel, coming from every distant pass." (Qur'an 22:27)

Perhaps this is the moment Allah has written for your Umrah journey.

✨ October & November Umrah Registration is NOW OPEN!

With KS ALKANAWY TRAVEL NET LTD, you can enjoy:

🕌 Trusted and reliable Umrah services
✈️ Smooth travel arrangements
🤝 Professional support from departure until your return

⏳ Limited spaces available. Secure your slot before registration closes.

🤲 If your heart longs to visit Makkah, write "Ameen" in the comments. May Allah grant you and your loved ones the opportunity to perform Umrah soon. Ameen.

📩 Send us a message today for bookings and inquiries.

❤️ Please Like • Comment • Share so someone else may receive the opportunity to answer Allah's call.

29/07/2026

Barkanmu da safiya. ☀️Allah Maɗaukakin Sarki Ya gayyace mu baki ɗaya zuwa Ɗakinsa Mai Alfarma, Ya ba mu ikon gudanar da ...
22/07/2026

Barkanmu da safiya. ☀️

Allah Maɗaukakin Sarki Ya gayyace mu baki ɗaya zuwa Ɗakinsa Mai Alfarma, Ya ba mu ikon gudanar da Hajji da Umrah cikin sauƙi da karɓuwa. Ya albarkaci rayuwarmu, Ya yalwata mana arziki, Ya kuma tabbatar da mu a kan tafarki madaidaici.

Ameen Ya Rabbal 'Alameen. 🤲🕋

Ga wasu hashtags masu kyau da za su dace da post ɗin tafiya, musamman ga KS ALKANAWY TRAVEL NET LTD:

03/07/2026

Ina masu shirin zuwa Umrah a watan July maza ku garzayo kamfanin mu na KS ALKANAWY TRAVEL NET LTD. ga dama ta samu tafiya Umrah cikin sauki da Rahusa.

Babban Ofishin mu a Najeriya na nan a No A18, Alhamsad Tower 2, kusa da ShopRite, kan titin Gidan Zoo, a Kano.
Babban Ofishin mu a kasar Ghana na
nan a Madina Social Welfare, titin Mayhot (makaranta), birnin Accra, Ghana.

Za ku iya tuntubar mu domin yin
rajista da samun cikakken bayani.

A Najeriya za ku iya samun mu akan
lambobin waya 09033333602 ko
08140870799.

A Ghana kuwa za ku iya samun mu ta
kan lambobin waya kamar haka
233249568972 ko 233543386796




















⏳ Countdown to Hajj 2027 Registration ClosureOnly 88 days remaining until the closure of registration for Hajj 2027, end...
30/06/2026

⏳ Countdown to Hajj 2027 Registration Closure

Only 88 days remaining until the closure of registration for Hajj 2027, ending on 26th September 2026.

Secure your seat early and begin your sacred journey with peace of mind. Don't wait until the last minute—register now and prepare for a blessed pilgrimage.

📍 Registration closes: 26 September 2026
🕋 Hajj 2027 Registration is ongoing.

24/06/2026

Masha Allah! 🎉

Muna taya Daraktanmu na Gudanarwa murna bisa nasarar kammala kwas ɗin Basic Reservation, Fares and Ticketing.

Wannan babban ci gaba ne da ke nuna jajircewarka wajen ƙara ilimi da ƙwarewa a harkar sufuri da yawon buɗe ido. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya wannan ilimi ya zama mai amfani, Ya ƙara maka hikima da nasara a aikinka, kuma Ya albarkaci dukkan ayyukanka.

Allah Ya ƙara ɗaukaka da nasarori masu yawa a gaba.

Muna taya ka murna sosai! 🎊✈️
Barakallahu Feekum. 🌹

✈️🎓🎉

23/06/2026

Address

No: A18 Alhamsad Tower 2, Opposite ShopRite, Zoo Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkanawy Travel Net LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category