18/03/2026
๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐โ๐ ๐๐
๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฝ๐๐๐โฆ amma gaskiya ba haka bane. Dalili shine ๐ฐ๐๐ญ๐ฌ๐ข da waษannan sharuษษan a yayin neman ๐๐ข๐ฌ๐๐ซ.
๐๐ฆ๐๐๐ฌ๐ฌ๐ฒ ๐๐๐ฌ๐ ๐ ๐ฒ๐๐ซ๐ ๐ฆ๐๐ค๐ ๐ค๐ฎ๐ฌ๐ค๐ฎ๐ซ๐. Kada kuji tsoro ayau zamuyi magana akan ฦananan Dalilai guda ๐ dake kawo hanuwar samun Visa (๐๐๐ ๐ ๐
๐๐๐๐๐ก๐๐๐), kuma zamuyi bayani a kansu dalla-dalla domin ku guje musu.
1. ๐๐ ๐๐๐ซ๐ค๐จ. ๐ฒ๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐
๐ ๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐: Nasan zakuyi mamakin yadda wasu, koma na kusa da ku, ke fama wajen neman Visa wata da watanni, wasu lokutan ma har shekara da shekaru. Babban muhimmin abu da embassy suke dubawa shine ๐๐ข๐ค๐๐ค๐ค๐ข๐ฒ๐๐ซ ๐ก๐ฎ๐ฃ๐ฃ๐๐ซ ๐๐๐ฐ๐จ๐ฐ๐ ๐๐ข๐ ๐๐ซ๐ข๐ ๐ ๐ซ๐ฎ๐๐ฎ๐๐.
๐ผ๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐โ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ค๐๐๐๐๐ก๐ ๐๐ (civil servant), ka tabbatar ka aje Employment letter ko kuma takardar Contract da kamfanin da kake aiki.
๐บ๐ ๐๐๐ ๐๐๐ ๐ข๐ค๐, embassy suna duba takardar shaidar rajistar sanaโa wato (๐๐๐).
๐ผ๐๐๐ ๐ก๐๐๐๐ฆ๐๐ ๐๐๐ฆ๐ฆ๐๐ก๐ ๐๐, auratayya, taro, ko samun aiki, ka gamsar da su da cikakkiyar shaida a rubuce wadda ke nuna niyyar tafiyarka.
๐บ๐ ษ๐๐๐๐๐ ๐๐ข๐๐, ka nuna hujjar takardar barin makaranta kai tsaye daga makarantar (๐๐๐ก๐จ๐จ๐ฅ ๐ฅ๐๐๐ฏ๐ ๐๐ฉ๐ฉ๐ซ๐จ๐ฏ๐๐ฅ).
Sannan kuma ana mantawa da ๐ฏ๐ฎ๐ป๐ธ ๐๐๐ฎ๐๐ฒ๐บ๐ฒ๐ป๐, musamman idan embassy s**a lura da manyan kuษi da aka saka lokaci ษaya ba tare da tsohon transaction da ke nuna makamancin kuษin ba. ๐พ๐๐๐ฃ๐๐ฃ ๐จ๐๐ ๐ฃ๐ ๐๐๐๐๐๐ฃ ๐๐๐๐ ๐
๐ ๐ ๐ ๐๐๐๐ค ๐ฌ๐๐จ๐-๐๐๐๐ ๐ ๐๐๐ง๐๐จ๐.
2. ๐ต๐ ๐๐๐๐. ๐ป๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐ ๐
๐๐๐
๐๐:
Ka gama haษa takardu kuma ka shirya zuwa interviewโฆ amma shin bayananka sun yi daidai?
Duk abin da ka rubuta a takardunka, ka tabbatar ya dace da abin da zaka fada a interview.
Misali, idan ka rubuta kwanaki 14 zakayi, sai ka ce kwanaki 20 a interview โ wannan yana kawo shakku.
Kada ka fada wani abu daban da baka rubuta ba. Kada ka ฦirฦira dogon labari, sannan kuma kada ka yi gajeren bayani da zai sa su yawaita tambayoyi saboda rashin fahimta. ๐
3. ๐ต๐ ๐๐๐. ๐ฒ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐
๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐:
Ba kawai โ ๐ผ๐๐ ๐๐ ๐๐ข๐๐๐ก๐๐ ๐ก๐๐๐๐ฆ๐โ ba.
Ka tabbatar da cewa dalilan tafiyarka yana da cikakkiyar shaida wadda tazo daidai da hujjojin da ka gabatar a application ษinka.
๐๐ ๐ฒ๐ข ๐ฆ๐๐ ๐๐ง๐ ๐๐ ๐ค๐ฐ๐๐ซ๐ข๐ง ๐ ๐ฐ๐ข๐ฐ๐ ๐ช, ๐ค๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐ข๐ง ๐๐ ๐ค๐ ๐ซ๐ฎ๐๐ฎ๐ญ๐ ๐ ๐ญ๐๐ค๐๐ซ๐๐ฎ๐ง๐ค๐, ๐ฌ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ค๐ ๐ญ๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐ค๐๐ง๐ ๐๐ ๐๐จ๐ฉ๐ฒ ๐ง๐ ๐๐จ๐ญ๐๐ฅ ๐๐จ๐จ๐ค๐ข๐ง๐ ๐๐ ๐
๐ฅ๐ข๐ ๐ก๐ญ ๐๐ญ๐ข๐ง๐๐ซ๐๐ซ๐ฒ ๐ ๐ก๐๐ง๐ง๐ฎ.
TOP Comments
LโAviatrice Travel