Ayzan Travel And Tours

04/06/2024

Alhamdulillah

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu.It’s with deep sadness but with a heart full of belief in destiny and Allah’...
26/02/2024

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu.

It’s with deep sadness but with a heart full of belief in destiny and Allah’s judgment, that the management and staff of Ayazan Travel and Tours would like to convey their condolences to the family of Alahji, Dahiru Aliyu Gorondo, the father of the owners of (Labari daga Bauchi).

Please Accept our deepest condolences.

May Allah SWT have mercy upon him.
May Allah SWT blessed and flourish all that he left behind.

Assalamu Alaikum warahmatullah.A madadin Kamfanin Ayzan Travel and Tours muna miƙa saƙon ta'aziyyar mu na rasuwar Alhaji...
26/02/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah.

A madadin Kamfanin Ayzan Travel and Tours muna miƙa saƙon ta'aziyyar mu na rasuwar Alhaji Ɗahiru Aliyu Gorondo, Mahaifin shugabannin Kamfanin Jaridar (Labari daga Bauchi).

Allah ya jiƙanshi da rahama
Allah ya albarkaci abinda ya bari
Allah ya kyautata namu bayan nasu.

Allah ya baku haƙurin rashi

For excellent and exquisite satisfaction!
22/01/2024

For excellent and exquisite satisfaction!

Ina Masu Niyyar Tafiya Umara acikin watan Ramadan? To ga dama ta samu! Kamfanin Ayzan Travel & Tours sun shirya tsaf dom...
22/01/2024

Ina Masu Niyyar Tafiya Umara acikin watan Ramadan?

To ga dama ta samu! Kamfanin Ayzan Travel & Tours sun shirya tsaf domin yin jigila da Masu Tafiya umarah a wannan Shekara.

Zasu saya maka Ticket ɗin jirgi da Visa a kan farashi mai sauƙi.

Zasu samar maka da Mota Domin kai ka duk inda kk buƙata a faɗin Saudiyya, har da wuraren tarihi.

Zasu Sama maka Ɗaki (Hotel) a kusa da harami na tsawon kwanakin da zaka yi.

Sunyi tsari mai kyau ta yadda zasu kula da abokan hurɗansu tun daga Tafiya har dawowa.

Duk wanda zai tafi ta hannunsu kuma sun tanadar da special class domin koyar da Ibadan da zakaje yi.

Allahu Akbar! Ya Allah ka Azurta mu Zuwa wannan waje Albarkacin Annabi da Kur'ani.
11/01/2024

Allahu Akbar! Ya Allah ka Azurta mu Zuwa wannan waje Albarkacin Annabi da Kur'ani.

10/01/2024

Ladubban Aikin Hajji da Umarah
(Yadda ake yin Ɗawafi da Sa'ayi)
🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋

Tare da: Malam Aliyu Usman (Hafizahullah)

Wannan shiri ne na musamman da kamfanin Ayzan Travel and Tours ta ɗauke nauyin shiryawa domin wayar da kan Al'ummar musulmi akan yadda ake Akin Hajji da Umarah.

Ga masu buƙatar Tafiya Umarah zasu iya tuntuɓar Ayzan Travel and Tours a office nasu No. BB1 Mai Shinkafa Plaza kusa da Masallachin Gwallaga dake nan cikin Bauchi.

03/01/2024

Ladubban Aikin Hajji da Umarah
(Darasi Na Uku)

02/01/2024

30/12/2023

Ladubban Aikin Hajji da Umarah
(Darasi Na Farko)
🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋

Tare da: Malam Aliyu Usman (Hafizahullah)

Wannan shiri ne na musamman da kamfanin Ayzan Travel and Tours ta ɗauke nauyin shiryawa domin wayar da kan Al'ummar musulmi akan yadda ake Akin Hajji da Umarah.

https://youtu.be/SkoObUM9IfI

Ga masu buƙatar Tafiya Umarah zasu iya tuntuɓar Ayzan Travel and Tours a office nasu No. BB1 Mai Shinkafa Plaza kusa da Masallachin Gwallaga dake nan cikin Bauchi.

29/12/2023

LADUBBAN AIKIN HAJJI DA UMARAH
(Darasi Na Farko)
🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋

Tare da: Malam Aliyu Usman (Hafizahullah)

Wannan shiri ne na musamman da kamfanin Ayzan Travel and Tours ta ɗauke nauyin shiryawa domin wayar da kan Al'ummar musulmi akan yadda Akin Hajji da Umarah

19/12/2023

Address

Bauchi
406103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayzan Travel And Tours posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category