Firdausi Transport Agency

Firdausi Transport Agency Hajj and Umrah services

03/11/2024

Anya MALAM ABBAS JEGA Yanada masaniya akan anfanin da akeyi da sunan sa da akeyi da wannan kungiyar? Domin dai nasan MALAM ABBAS JEGA baya siyasa.

SHEIKH ABBAS MUHAMMAD JEGA/LATE DR. ABUBAKAR ABDULLAHI GIRO MOBILISATION AND INLIGHTMENT GROUP, YAURI EMIRATE CHAPTER.

A madadin wannan kwamiti mai albarka wanda aka kirkira domin wayardakan al'umma akan al'amurran siyasar APC ta jahar Kebbi.

PHOTO NEWS: MD/CEO OF FIRDAUSI TRANSPORT SERVICES LIMITED ALH ALIYU JEGA SIGN UMRAH SERVICES CONTRACTS WITH MUHAMMAD ATT...
24/04/2024

PHOTO NEWS: MD/CEO OF FIRDAUSI TRANSPORT SERVICES LIMITED ALH ALIYU JEGA SIGN UMRAH SERVICES CONTRACTS WITH MUHAMMAD ATTALLAH ALFARISI COMPANY AT THE ONGOING UMRAH AND ZIYARA FORUM IN MADINAH, SAUDI ARABIA.

Prophet Muhammad said He left the Qur’an & the Sunnah for us as a guide. The prophet did not say He left the Arabs or Sa...
01/04/2024

Prophet Muhammad said He left the Qur’an & the Sunnah for us as a guide. The prophet did not say He left the Arabs or Saudi Arabia for us as a guide.

Saudi Arabia can never be a guide to Islam, they’re only lucky to be the custodian of Islam’s holiest site.

So, what ever this guy is trying to do let him continue. He will soon meet The Almighty One soon.

13/11/2023

INNALILLAHI WA'INNAILAIHIRAJIUUN
INNALILLAHI WA'INNAILAIHIRAJIUUN
INNALILLAHI WA'INNAILAIHIRAJIUUN

Da asubahin yau ALLAH Yayiwa Hajiya Hafsat Abdullahi, Mahaifiyar Managing Director na Kamfanin Firdausi Transport Services rasuwa. Waddata rasu bayan doguwar jinya da tayi. Hajiya Hafsat yar kimanin shekaru 75 ta rasu tabar Di'yah 10 maza 7, Mata 3, da jikoki da tattaba kunne da dama. Za'ayi jana'iza yau litinin 13/11/2023 a kofar gidan Alhaji Abdullahi Mai'Ashana dake kusa ga masallacin idin sarki acikin garin jega, da misalin 11:00am.

one

FIRDAUSI TRANSPORT SERVICES.Farin Cikin Matafiya......................... Mun shirya tsaf domin ta-da jirgin farko na ma...
14/06/2023

FIRDAUSI TRANSPORT SERVICES.
Farin Cikin Matafiya.........................
Mun shirya tsaf domin ta-da jirgin farko na maniyata aikin Hajjin bana 2023 da s**a biya kudin kujera a kamfanin Firdausi Transport Services. Da yar'dar Allah jirjinmu farko zaitashi gobe Alhamis 15/6/2023, a yayin da kashi na biyu na Alhazzanmu wato jirgi na biyu zai tashi ranar lahadi 18/6/2023. Muna fatan Allah yayimuna mawafaqah Amin, Ku tayamu Addu'a.

A Rana irin ta yau ne kamfani Firdausi Transport Agency  ta fara jihilan mahajjata aikin Umrah daga filin tashi da sauka...
11/06/2023

A Rana irin ta yau ne kamfani Firdausi Transport Agency ta fara jihilan mahajjata aikin Umrah daga filin tashi da saukan jirage na kasa da kasa Sir Ahmadu Bello International airport Birnin Kebbi. Muna fatar Ubangiji Allah Ya Kara daukaka wannan kamfani tare da Ma'aikatanta Baki daya.

Alhamdulillahi!!!
First flag off of Umrah at Sir Ahmadu Bello International Airport Birnin Kebbi by Firdausi Transport Agency under the leadership of it's chairman Alhaji Aliyu Abdullahi Jega ( ) yesterday night 10/June/2017. Allah Ya sanya albarka.
For more details, watch KbTv news by 7:30pm today
Or listen to Vision FM 92.9 with a 30minutes program by 4:30pm today
Also on Kebbi Radio.

one

Alhamdulillah Muna godiya ga Allah da ya nuna mana wannan rana ta Alhamis 25/May/2023. Wadda itace ranar da maniyata aik...
25/05/2023

Alhamdulillah Muna godiya ga Allah da ya nuna mana wannan rana ta Alhamis 25/May/2023. Wadda itace ranar da maniyata aikin Hajjin bana zasu fara tashi daga Nigeria zuwa kasar saudiyya, kamar yadda Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta kasa NAHCON ya bayyana a Abuja.

Shugaban Hukumar Zikirullah Kunle Hasan yace Shugaba Muhammad Buhari ne zai kaddamar da jigilar maniyatan yau Alhamis.

Fatanmu yadda Allah yasa za'a soma wannan aiki, Allah ya bamu ikon kwashe duk kanin Alhazanmu cikin nasara suyi aikin Hajji karbabba

one

23/04/2023
20/04/2023

Address

Hajjcamp Round About Behind Inec Office Kano
Kano

Telephone

+2348036669661

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Firdausi Transport Agency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Firdausi Transport Agency:

Share

Category