UMMA ABIHA Travel Agency & Global Services

UMMA ABIHA Travel Agency & Global Services Explore the best travelling agency services to make your trip enjoyable.

06/02/2026
Big shout out to my new rising fans! Maman Umma
02/02/2026

Big shout out to my new rising fans! Maman Umma

09/01/2026

Jumaa,a Mubarak to all Muslim

07/01/2026

Allah ya karbi ibadummu

Available work in Kuwait Dm me
07/01/2026

Available work in Kuwait Dm me

Da Dumi-DumiAn rage kudin kujerar hajjin 2026Kudin aikin hajjin bana ya koma naira miliyan 7.6 daga jihohin Arewacin Nij...
10/11/2025

Da Dumi-Dumi

An rage kudin kujerar hajjin 2026

Kudin aikin hajjin bana ya koma naira miliyan 7.6 daga jihohin Arewacin Nijeriya.

Jihohin Adamawa da Borno za su biya Naira miliyan 7.5

Shugaban hukumar NAHCON mai tsara aikin hajji Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ne ya shaida wa DCL Hausa haka daga kasar Saudiyya.

Ya ce rage kudin hajjin ya koma haka ne sakamakon umurnin shugaban Nijeriya na samar da ragin kudin da kuma tattaunawar da s**a yi ta baya bayan nan da kamfanonin Saudiyya.

Isowar Shugaban NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, a dakin taro na Jeddah Dome domin halartar bikin bude taron baje ...
09/11/2025

Isowar Shugaban NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, a dakin taro na Jeddah Dome domin halartar bikin bude taron baje kolin Hajji da Umrah karo na 5.

📸 NAHCON

Alhamdulillah!Kasashen Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar Aikin Hajjin 2026, ta hannun shugabancin ...
09/11/2025

Alhamdulillah!

Kasashen Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar Aikin Hajjin 2026, ta hannun shugabancin NAHCON ƙarƙashin jagorancin Farfesa Abdullahi Saleh Usman.

Allah ka sa mu kasance cikin waɗanda za su yi wannan Hajjin🤲

18/08/2025

Big shout out to my new rising fans! Fatima Zarah

Address

NO. 06 Dangi Zoo Road, Kano-Nigeria
Kano

Telephone

+2348160803020

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMMA ABIHA Travel Agency & Global Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UMMA ABIHA Travel Agency & Global Services:

Shortcuts

Share

Category