Thalji Travel & Tours Ltd.

Thalji Travel & Tours Ltd. ✈️ Flights | Visa Assistance | Study Abroad | Medical Travel | Tours | Real Estate Consultancy | Egypt 🇪🇬 | Journey Beyond Expectations.

Thalji Travel and Tours Limited is a Nigerian travel management company established to provide reliable, affordable, and professional travel solutions.✈️ Flights | Visa Assistance | Study Abroad | Medical Travel | Tours | Real Estate Consultancy |

✈️ ALHAZAI 2027: JIRGIN DA ZAI KAISHE KU MAKKAH & MADINA! 🕋YANZU-YANZU! 🇳🇬✈️NAHCON ta sanar da kamfanonin jiragen da aka...
13/08/2026

✈️ ALHAZAI 2027: JIRGIN DA ZAI KAISHE KU MAKKAH & MADINA! 🕋

YANZU-YANZU! 🇳🇬✈️
NAHCON ta sanar da kamfanonin jiragen da aka tanada domin jigilar Alhazai zuwa aikin Hajjin 2027:

✈️ Air Peace
✈️ Flynas
✈️ Max Air
✈️ Saudi Air
✈️ UMZA Air

A Thalji Travel & Tours Ltd., muna tare da ku tun daga shiryawa, booking da tafiya har zuwa samun saukin gudanar da ibadarku. 🤲🕋

Kada ka jira sai lokaci ya kure—ka fara shiri tun yanzu!
📞 Tuntubi Thalji Travel domin karin bayani da shirye-shiryen tafiyar Hajji 2027.

Assalafi Isa Ibrahim

✈️ TAFIYARKA TA FARA DAGA NAN! 🌍Kada ka wahalar da kanka da Flight Ticket, Umrah/Hajj, Visa Egypt, Passport Renewal ko H...
12/08/2026

✈️ TAFIYARKA TA FARA DAGA NAN! 🌍

Kada ka wahalar da kanka da Flight Ticket, Umrah/Hajj, Visa Egypt, Passport Renewal ko Hotel/Apartment Booking. 😍

👉 Thalji Travel & Tours Ltd — Journey beyond expectation! ✈️🌍

📲 Ka tuntube mu yau, mu taimaka maka tafiyarka ta zama cikin sauƙi da kwanciyar hankali Insha Allah Thalji Travel & Tours Ltd. Naku ne 🎉🛜🎉






Shin Kayi Sadaka....Kaje Masallacin Juma’a...Ka yiwa ANNABI MUHAMMAD (SAW) Salati Yau??Toh, Alhamdulillah wannan Falala ...
07/08/2026

Shin Kayi Sadaka....
Kaje Masallacin Juma’a...
Ka yiwa ANNABI MUHAMMAD (SAW) Salati Yau??
Toh, Alhamdulillah wannan Falala ce ta Ubangiji (SWT)





✈️ TAFIYA CIKIN ƘWARIN GWIWA. TA FIYA TARE DA THALJI! ✈️✨🥰✨A Thalji Travel & Tours Ltd., mun yi imanin cewa kowace tafiy...
04/08/2026

✈️ TAFIYA CIKIN ƘWARIN GWIWA. TA FIYA TARE DA THALJI! ✈️
✨🥰✨

A Thalji Travel & Tours Ltd., mun yi imanin cewa kowace tafiya tana farawa ne da amincewa, kuma ta ƙare da gamsuwa da farin ciki. ❤️

🌍 Ko tafiyar kasuwanci ce, yawon buɗe ido, Umrah ko wata tafiya ta musamman — muna nan domin sauƙaƙa maka tafiya.

✈️ Yi booking ɗin jirginka yau tare da Thalji!
Thalji Travel & Tours Ltd. — Tafiya cikin Aminci, Sabis cikin Gaskiya. 💯





Yau Juma'ah ce......Me ka tuna zaka yi bayan Salati ga Manzon Allah SAW ?. 🌹🥰
24/07/2026

Yau Juma'ah ce......
Me ka tuna zaka yi bayan Salati ga Manzon Allah SAW ?. 🌹🥰





Saudi Arabia has officially introduced a 1-Year Multiple-Entry Umrah Visa. But what does this actually mean for pilgrims...
22/07/2026

Saudi Arabia has officially introduced a 1-Year Multiple-Entry Umrah Visa. But what does this actually mean for pilgrims?
HERE IT IS.


🇸🇦 Saudi Arabia ta ƙaddamar da Sabuwar Visa ta Umrah Mai Shiga da Fita Sau da Yawa na Tsawon Shekara 1!Shin ka san abin ...
22/07/2026

🇸🇦 Saudi Arabia ta ƙaddamar da Sabuwar Visa ta Umrah Mai Shiga da Fita Sau da Yawa na Tsawon Shekara 1!

Shin ka san abin da wannan sabuwar visa ke nufi ga masu niyyar yin Umrah?

✨ Ga cikakken bayani!

Ka tuntube mu yau domin samun cikakkun bayanai da fara shirya tafiyarka cikin sauƙi.

📞 Kira ko WhatsApp:
🇪🇬 +20 111 604 0609
🇳🇬 +234 (0) 810 864 6407
🇳🇬 +234 (0) 816 381 3899

📧 Email: [email protected]

THALJI TRAVEL & TOURS LTD
Abokin Tafiyarka Mai Aminci zuwa Ɗakin Allah.







All Online

17/07/2026

Thalji Travel & Tours Ltd. ✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️




Ita ranar Juma'ar nan an tanadi abubuwa jingim da ake so mutum yana yi, ga irin su _Kahafin nan_ , ga Irin su salati ga ...
17/07/2026

Ita ranar Juma'ar nan an tanadi abubuwa jingim da ake so mutum yana yi, ga irin su _Kahafin nan_ , ga Irin su salati ga ma'aiki Sallallahu Alaihi Wasallam.

Ai ba a zama haka a ranar juma'a.




Address

Suite 7 No. 286 Haneefa Plaza Gyadi Gyadi Court Road
Kano
700233

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Thalji Travel & Tours Ltd. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category