Al-mufid Travels and Tours Ltd

Al-mufid Travels and Tours Ltd We are committed to making travel simple, affordable, and comfortable.

Al-Mufid Travels and Tours Ltd is a trusted travel agency providing Umrah and Hajj packages, visa assistance, flight bookings, hotel reservations, and tourism services. «اللَّهُمَّ إنِّي أسْألُكَ مِنَ الخَيْرِ كُلِّهِ عَاجِلِهِ وَآجِلِهِ مَا عَلِمْتُ مِنْهُ وَمَا لَمْ أعْلَمْ ، وَأعُوذُ بِكَ مِنَ الشَّرِّ كُلِّهِ عَاجِلِهِ وَآجِلِهِ مَا عَلِمْتُ مِنْهُ وَمَا لَمْ أعْلَمْ ، اللَّهُمَّ إنِّي أسْألُكَ مِنْ خَيْرِ مَا سَألَكَ مِنْهُ عَبْدُكَ وَنَبِيُّكَ ، وَأعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا عَاذَ بِكَ مِنْهُ عَبْدُكَ وَنَبِيُّكَ ، اللَّهُمَّ إنِّي أسْألُكَ الجَنَّةَ وَمَا قَرَّبَ إلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أوْ عَمَلٍ ، وَأعُوذُ بِكَ مِنَ النَّارِ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أوْ عَمَلٍ ، وَأسْألُكَ أنْ تَجْعَلَ كُلَّ قَضَاءٍ قَضَيْتَهُ لِي خَيْرًا»

Kyakkyawan shiri shi ne mabuɗin samun tafiya cikin sauƙi da kwanciyar hankali.Kafin tafiyarku, ku tabbatar kun fahimci y...
07/08/2026

Kyakkyawan shiri shi ne mabuɗin samun tafiya cikin sauƙi da kwanciyar hankali.

Kafin tafiyarku, ku tabbatar kun fahimci yadda ake gudanar da ibadar Umrah, kun shirya takardunku, kuma kun tanadi duk abin da za ku buƙata.

Al-mufid Travels and Tours Ltd, a shirye muke domin sauƙaƙa muku dukkan shirye-shiryen tafiyarku cikin kulawa, aminci da ƙwarewa.
0701 186 1721

Allah Ya h**e wa duk mai niyyar ziyartar Ɗakinsa Mai Alfarma, Ya karɓi ibadunmu, Ya kuma sa tafiyarmu ta kasance mai albarka. Amin.

Munshirya muku Package din (visa da accomodation only) na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Ltd.Kuzabi...
05/08/2026

Munshirya muku Package din (visa da accomodation only) na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Ltd.

Kuzabi Package ɗin da ya dace da ku dan Umrar sati biyu:

💰 Economy – N1,000,000
🌟 Luxury – N1,300,000
👑 Premium – N3,500,000

Al-mufid Travels and Tours Ltd, Your Journey, Our Priority! ✈️🕋

0701 186 1721

Munshirya muku Package na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Ltd.Zaku iya tafiya 15 August return on 29...
04/08/2026

Munshirya muku Package na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Ltd.

Zaku iya tafiya 15 August return on 29 August sannan Zaku iya tafiya on 20 August return on 03 September

Kuzabi Package ɗin da ya dace da ku:

💰 Economy – N2,500,000
🌟 Luxury – N2,700,000
👑 Premium – N5,500,000

Al-mufid Travels and Tours Ltd, Your Journey, Our Priority! ✈️🕋

0701 186 1721

Masu San Zuwa Umrah a cikin Watan July, Munshirya muku Package na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Lt...
03/08/2026

Masu San Zuwa Umrah a cikin Watan July, Munshirya muku Package na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Ltd.

Zaku iya tafiya 07 September return on 21 September sannan Zaku iya tafiya on 21 July return on 04 October

Kuzabi Package ɗin da ya dace da ku:

💰 Economy – N2,500,000
🌟 Luxury – N2,700,000
👑 Premium – N5,500,000

Al-mufid Travels and Tours Ltd, Your Journey, Our Priority! ✈️🕋

0701 186 1721

01/08/2026

Munshirya muku Package na Musamman a kamfaninmu na Al-mufid Travels and Tours Ltd, Gamasu San Zuwa Umrah a cikin Watan July.

Muna da Group din 23 July 2026, 27 july 2026, 10 August 2026, 15 August 2026, Dakuma 20 August 2026.

Kuzabi Package ɗin da ya dace da ku:

💰 Economy – N2,500,000
🌟 Luxury – N2,800,000
👑 Premium – N5,500,000

Call or Watsapp:- 0701 186 1721

Whatsapp Group: https://chat.whatsapp.com/L5Ed5iw0SCk64Avp2dpZez

Inamasu San Visar Umrah, Muna Bada Single Entry Visa dakuma Multiple Entry Visa, Akan Farashin Agent.

Call or Watsapp:- 0701 186 1721

Whatsapp Group: https://chat.whatsapp.com/L5Ed5iw0SCk64Avp2dpZez

Inamasu San Visar Umrah, Muna Bada Single Entry Visa dakuma Multiple Entry Visa, Akan Farashin Agent.

"Muna Maraba da Masu bukatar yin Hadin Gwiwwa da Kamfanin"

Office Address:

NO. A01, STMY PLAZA, RAFIN DAN NANA STREET, TUDUN YOLA, KANO.

Suit D19, first floor, malali modern market, malali, Kaduna.

Al-mufid Travels and Tours Ltd, Your Journey, Our Priority! ✈️🕋

MAULUD UMRAH!!!Ka samu damar cika burinka na zuwa ƙasa mai tsarki a watan Maulud cikin tsari nagari da kulawa ta musamma...
01/08/2026

MAULUD UMRAH!!!

Ka samu damar cika burinka na zuwa ƙasa mai tsarki a watan Maulud cikin tsari nagari da kulawa ta musamman tate da Al-mufid Travels and Tours Ltd.

💳 Tsarin Biyan Kuɗi Mai Sauƙi:
Kana iya biyan kuɗi a hankali (installment) har zuwa lokacin tafiya – cikin sauƙi ba tare da damuwa ba.

📦 Abubuwan da ke cikin Package:
✔️ Tikitin jirgi zuwa da dawowa
✔️ Kyakkyawan masauki a Makkah da Madinah
✔️ Ziyarar wurare masu muhimmanci (Ziyarah)
✔️ Ingantaccen sufuri na cikin gida
✔️ Jagoranci da cikakkiyar kulawa
🕋 Tafiya cikin natsuwa da kwanciyar hankali domin ka mayar da hankali ga ibadarka.

📞 Tuntube mu yanzu:
+234 810 053 0411
+234 701 186 1721

Ku garzayo ofishin mu a:

1. No A/01, STMY Plaza Rafin Dan Nana street kano.

2. Suit D19, first floor, malali modern market, malali kaduna.

21/07/2026

SANARWA GA DUK MASU SHIRIN ZUWA UMRAH

Alhamdulillah, muna so mu sanar da ku wani muhimmin sauyi da aka samu a tsarin bizar Umrah:

- Ingancin (Validity) bizar yanzu ya koma shekara 1 (365 days).
- Adadin kwanakin zama a Saudi Arabia ya kai kwanaki 90 gaba ɗaya a cikin shekarar ingancin bizar.

Menene amfanin wannan ga masu tafiya?

Idan kun zo Al-mufid Travels and Tours Ltd muka yi muku aikin Umrah, bayan an ba ku visa:

- Ba za ku sake damuwa da neman sabon visa ba, matuƙar shekara ɗaya ba ta cika ba tun lokacin da aka ba ku visa.
- Haka kuma, muddin jimillar zaman da kuka yi a Saudi Arabia bai wuce kwanaki 90 ba, za ku iya amfani da wannan visa don sake zuwa Umrah a cikin lokacin ingancinta.

Allah Ya sauƙaƙa wa kowa, Ya karɓi ibadunmu. Ameen.

MAULUD UMRAHKa samu damar cika burinka na zuwa ƙasa mai tsarki a watan Maulud cikin tsari nagari da kulawa ta musamman t...
20/07/2026

MAULUD UMRAH

Ka samu damar cika burinka na zuwa ƙasa mai tsarki a watan Maulud cikin tsari nagari da kulawa ta musamman tate da Al-mufid Travels and Tours Ltd.

💳 Tsarin Biyan Kuɗi Mai Sauƙi:
Kana iya biyan kuɗi a hankali (installment) har zuwa lokacin tafiya – cikin sauƙi ba tare da damuwa ba.

📦 Abubuwan da ke cikin Package:
✔️ Tikitin jirgi zuwa da dawowa
✔️ Kyakkyawan masauki a Makkah da Madinah
✔️ Ziyarar wurare masu muhimmanci (Ziyarah)
✔️ Ingantaccen sufuri na cikin gida
✔️ Jagoranci da cikakkiyar kulawa
🕋 Tafiya cikin natsuwa da kwanciyar hankali domin ka mayar da hankali ga ibadarka.

📞 Tuntube mu yanzu:
Al-mufid Travels and Tours Ltd
+234 810 053 0411
0701 186 1721

Ku garzayo ofishin mu a:

1. No A/01, STMY Plaza Rafin Dan Nana street kano.

2. Suit D19, first floor, malali modern market, malali kaduna.

Kyakkyawan shiri shi ne mabuɗin samun tafiya cikin sauƙi da kwanciyar hankali.Kafin tafiyarku, ku tabbatar kun fahimci y...
17/07/2026

Kyakkyawan shiri shi ne mabuɗin samun tafiya cikin sauƙi da kwanciyar hankali.

Kafin tafiyarku, ku tabbatar kun fahimci yadda ake gudanar da ibadar Umrah, kun shirya takardunku, kuma kun tanadi duk abin da za ku buƙata.

Al-mufid Travels and Tours Ltd, a shirye muke domin sauƙaƙa muku dukkan shirye-shiryen tafiyarku cikin kulawa, aminci da ƙwarewa.

Allah Ya h**e wa duk mai niyyar ziyartar Ɗakinsa Mai Alfarma, Ya karɓi ibadunmu, Ya kuma sa tafiyarmu ta kasance mai albarka. Amin.

Address

Kano
100007

Telephone

+2348100530411

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-mufid Travels and Tours Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category