Alfurqan Travels And Tours Nigeria Limited

Alfurqan Travels And Tours Nigeria Limited Alfurqan Travels and tours limited
08036045557

"Dear Hon. Mai Canter, Shuaibu Abdullahi Hearty congratulations on your impressive election victory! Your dedication and...
21/10/2024

"Dear Hon. Mai Canter, Shuaibu Abdullahi

Hearty congratulations on your impressive election victory! Your dedication and hard work have truly paid off, and we're thrilled to see you take on this new role. Your commitment to serving the community is inspiring, and we look forward to seeing the positive impact you'll make.

We appreciate your efforts and enthusiasm throughout the campaign. Your vision for the future resonates with many, and we're confident you'll deliver on your promises.

Once again, congratulations on this well-deserved success! We wish you all the best as you embark on this new journey.

Sincerely,[ILIYASUABDULLAHI]

CONGRATULATIONS BOSS Hon Shuaibu Mai Canter
15/05/2024

CONGRATULATIONS BOSS Hon Shuaibu Mai Canter

Uba Sani Senator Uba Sani Hon DR Abbas Tajudden Iyan Zazzau Speaker Majalissan Tarayya Abbas Tajuddeen Shuaibu Mai Cante...
28/03/2024

Uba Sani Senator Uba Sani Hon DR Abbas Tajudden Iyan Zazzau Speaker Majalissan Tarayya Abbas Tajuddeen Shuaibu Mai Canter Mai Canter Zazzau Mediawatch.Com Zazzau Media

06/12/2023
06/12/2023
06/12/2023
20/09/2022


NATCOM COMMISSION

08/07/2021

Kaduna: Yawaitar Satar Dalibai Zai Durkusar Da Fannin Ilimi – Mr LA
July 6, 2021 Ibrahim Ammani

Hon Lawal Adamu Usman Mr La ya nuna takaici da alhinin sa da jin labarin satar Daliban Bethel Baptist School dake karamar hukumar chikun dake shiyya ta biyun Jihar Kaduna.


A safiyar yau ne aka wayi gari da labarin sace daliban a daren lahadi Wanda haryanzu hukumar makarantar bata fitar da alkaluman Daliban da aka sace ba.

Wasu ruhotanni da kakakin rundunar yan sandan Jihar Kaduna ya Dsp Jalinge ya bayyana cewa ya zuwa yanzu jami’an ‘yan sanda sun kwato dalibai 26 daga cikin Wanda akai Garkuwa dasu Kuma zasu cigaba da kokarin ganin sauran ma sun samu yancinsu.

Mr LA ya shawarci gwamnan Jihar Kaduna da ya zauna yayi karatun ta natsu musamman akan barazanar da yan bindiga kewa fannin ilimi a Jihar Kaduna. Muna nan akayi Garkuwa da daliban kwalejin koyon kimiyar gandun daji Wanda s**a kwashe kimanin watanni biyu kamin iyayen su s**a amso su, haka ya kara faruwa a jami’ar kudi ta Greenfield, kowa yasan irin wahalar da iyayen yaran Nan s**a yi kamin aka sako su bayan ankashe kusan dalibai uku daga cikin su.

Haka ya sake faruwa a Nuhu bamalli polytechnic dake Zariya, Kuma ko a jiya anje asibitin kutare dake Zariya an diba mutane 16.

Babu yadda za ayi gwamnan Jihar Kaduna ya gamsar damu cewa akwai cigaba a fannin tsaro Alhalin Kullum satar mutane da dukiyoyinsu akeyi tamkar Babu gwamnati.

Call for Your Haajj 2021and umrah Registration08036045557
23/01/2021

Call for Your Haajj 2021and umrah Registration

08036045557

Masha Allah ALLAH ya kaiku Lafiya ya Dawo daku Lafiya Alfarman fiyayyen Halitta ANNABI Muhammed S.A.w
25/02/2020

Masha Allah ALLAH ya kaiku Lafiya ya Dawo daku Lafiya

Alfarman fiyayyen Halitta ANNABI Muhammed S.A.w

Address

HEAD OFFICE NEW SHOPPING COMPLEX Opposite MAMU FILLING STATION KOFAN DOKA ZARIA. BRANCH SUITE NO. 4 CHOICE Plaza ALKALI ROAD KADUNA
Zaria
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfurqan Travels And Tours Nigeria Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alfurqan Travels And Tours Nigeria Limited:

Share

Category